News
Kotu ta dakatar da gwamnatin tarayya daga ƙirƙiro kamfanin jirgin sama na ƙasa, Nigeria Air.
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Matakin na da alaƙa da ƙorafin kamfanonin jirgin na cikin gida, waɗanda ke zargin gwamnatin da haɗa hannu da kishiyoyinsu na waje.
Da farko, an shirya fara kamfanin na Nigeria Air ne da jirage 20, kamar yadda ministan sufuri, Hadi Sirika ya sanar.
An ɗage cigaban shari’ar zuwa watan Fabarairun baɗi.
Advertisements
-
Opinion7 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion6 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News5 days ago
Likitan El-Rufai Ya Shiga Matsala Kan Zargin Bayar Da Rahoton Jinya Na Bogi
