Connect with us

News

Kuto ta aika da shugaban jam,iyyar APC gidan yari

Published

on

Shugaban jam,iyyar APC

DAGa YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

Wata kotun majistare da ke Kano karkashin jagorancin Faroukh Ibrahim Umar ta yanke wa shugaban jam’iyyar APC na mazabar Yautar, Aminu Ali hukuncin daurin shekaru biyu a gidan yari

 

Advertisement

An daureshine bisa samunsa da laifin mallakar katin zabe na dindindin guda 367 ba bisa ka’ida ba.

 

Advertisement

Yadda ‘Hackers’ Ke Amfani Da Smishing Wajen Yin Kutse

 

Advertisement

Daily Trust ta ruwaito cewa, a watan Oktoba ne aka kama Ali da laifin karbar katin zabe daga wasu mutane daban-daban a karamar hukumar Gabasawa, kuma ya hada baki da wasu ‘yan jam’iyyarsa wajen aikata laifin.

Kotun ta yanke wa wanda ake tuhuma hukuncin ne bayan ya amsa laifuka biyu da ake tuhumarsa da su, wadanda suka saba wa sashe na 22 (a) na dokar zabe, na shekarara ta 2022 da aka yi wa kyaran kwaskwarima.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending