Tawagar ƙwallon ƙafar Croatia ta doke ta Brazil a bugun finareti a wasan zagayen kwata fayinal da suka fafata na Gasar Kofi Duniya da ke gudana a Qatar.
Croatia ta ci wasan da 4-2 bayan wasa ya tashi 1-1.