Connect with us

Sports

DA ƊUMI-ƊUMI: Argentina ta lashe gasar cin Kofin Duniya

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

 

 

 

 

Advertisement

 

 

 

A gasar cin Kofin Duniya mafi armashi a tarihi, wacce a ka gudanar da ita a Qatar, Argentina ta samu nasara, bayan da ta doke France da bugun daga kai sai mai tsaron gida bayan an tashi 3-3.

Ka Kama Ƴan siyasar dake sayen Katin Zaɓe a hannun talakawa  – SERAP

Lionel Messi da Angel Di Maria ne suka saka Albiceleste a gaba, kafin daga bisani kyaftin din nasu ya sake jefa kwallo a cikin karin lokaci, amma Kylian Mbappe ya ci wa Les Bleus kwallaye 3 rigis.

Advertisement

Emiliano Martinez ne ya sake zama gwarzon dan wasan Argentina a bugun daga kai sai mai tsaron gida, yayin da ya buge kwallaye biyu.

Argentina ta lashe gasar cin kofin duniya karon farko tun shekarar 1986, lokacin da Diego Maradona ya zira kwallaye a raga.

Wannan nasara ta Argentina ta zama cewa Messi ya lashe duk wata gada da ya taɓa buga wa a rayuwarsa ta kwallon kafa.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending