News
Jamus ta amince ta bai wa Ukraine makamai
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Jamus ta ce za ta bai wa Ukraine tankokin ƴaki arba’in da motoci masu sulke wadanda za su iya harba manyan rokoki.
Mataimakin shugaban kasar ya kara da cewa daga karshe za su aike da daukacin rundunarsu da jiragen yaki domin su taimaka wajen dakile mamayar Rasha a Ukraine, amma suna fatan za a kai kashin farko kafin karshen watan Maris.
Matashi Ya Yi Garkuwa Da Mahaifinsa, Ya Karbi Kudin Fansa N2.5m
Amurka da Faransa sun yi irin wannan alkawura a cikin kwanaki biyun da suka gabata, inda masu sharhi ke ganin hakan na iya kawo wani gagarumin sauyi ga karfin fada a ji da sojojin kasa ke da shi.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
