Connect with us

News

Manoma dama sauran Al,ummar najeriya sun yi shirin futowa domin su cinciba Alhaji Atiku Abubakar zuwa kan karagar Mulki 2023.

Published

on

Manoma  dama sauran Al,ummar najeriya sun yi shirin futowa domin su cinciba Alhaji Atiku Abubakar zuwa kan karagar Mulki 2023.

Mano dama sauran Al,ummar najeriya sunyi shirin futowa domin su zaben Dan takarar Shugabancin kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar domin chanchanta da jajircewar sa dakuma nuna Soyayyar sa ga alummar najeriya.

Advertisement

Comr, Ibrahim Ali Ibrahim Abba Alra-iwas ya rawaito cewa Mai Girma Wazirin Adamawa mutun ne shi Mai temakon mutane ta hanyoyi daban daban Wanda hakan ne ma yasa shi Samar dawani gidauniya ta temakawa alummar najeriya kudu da arewa batare da nuna banbanci kabila ba ko na addini  Mai suna (Atiku care foundation)

kuma mutun ne da yake da kwarewa a fannoni daban daban Wanda duba da irin wannan dalilin ne MaI Girma Shugaban Manoman Najeriya Alhaji,Dr Farouk Rabiu Mudi ya ce da alummar sa su futo su zabi Shugaban kasar gobe da yardar Allah Alhaji Atiku Abubakar a 2023.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending