Connect with us

News

Gobara Ta Tashi A Kasuwar Singer Ta Kano

Published

on

An wayi garin ranar Litinin da gobara a Kasuwar Singer, wadda ta shahara wajen sayar da kayan abinci a Jihar Kano.

Advertisements
Advertisements

Shaidu sun bayyana cewa gobarar ta tashi be a cikin tsakar dare kuma har zuwa wayewar garin Litinin ba a gana shawo kan wutar ba.

Yan sanda sun kama mutum biyar bisa zargin cire sassan jikin gawarwaki

Advertisements

Jami’an kashe gobara na kokarin shawo kan wutar wadda hotuna suka nuna yadda take ci gaba da ci a sassan kasuwar.

Advertisements
Advertisements

Wasu daga cikin ’yan kasuwar na kokarin kwashe abin da za su iya na daga dukiyarsu da ya rage a Kasuwar Singer.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending