News
Majalisar Dattawa Zata Binciki Yadda Aka Rabawa Alkalai Bashin Naira Bilyan 10
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Majalisar dattawa ta tuhumi ma’aikatar shari’a kan rashin bada cikakken bayani kan yadda aka raba bashi wasu kudade har Naira biliyan 10 da milyan dari 4 a tsakanin Alkalan kasar nan.
Tuhumar ta biyo bayan nazarin rahoton kwmaitin kula da baitul malin gwamnati na shekarar 2017 da 2018 karkashin jagorancin Sanata Matthew Urhoghide, da majalisar ta yi.
Kwamitin ya yi binciken ne ta hanyar amfani da rahoton tantance kididdigar kudi da ofishin babban mai binciken kudi na tarayya ya mika wa majalisar
-
Opinion3 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion3 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News3 days ago
Jihar Kano Ta Shiga Jerin Jahohi 10 Mafi Tara Kudaden Shiga Na VAT A 2026
