Connect with us

News

Gwamnan Taraba Ya Musanta Sayen Motocin Alfarma Na Bilyan 2

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku ya musanta rahotonnin da ke cewa majalisar zartawar jihar ta amince masa da fitar da naira milyan dubu biyu domin saya masa motocin alfarma shi da mataimakinsa da kuma matansu

Mai baiwa gwamnan shawara na musamman kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a, Bala Dan-Abu, Ta cikinwata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi ya ce rahoton ba bu kanshin gaskiya a cikinsa.

Advertisement

Yar Najeriyar da ta shafe awa 88 tana girki babu ƙaƙƙutawa

Ya bayyana rahoton dake cewa majalisar zartaswar jihar ta amince da kudin a matsayin yunkuri na bata sunan gwamnan jihar.

Sai dai jam’iyyar Hamaiyyar ta APP a jihar ta bayyana, amincewa da sayaen motocin alfarma da ake zargin sun kai na naira milyan dubu biyu a matsayin abun ban takaici, a daidai lokacin da ake bin gwamnatin jihar kudaden fansho da na gratiuty.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending