Wani mummunan hatsarin mota da ya auku da safiyar Lahadi a titin Lagos–Badagry ya yi sanadin mutuwar mutum shida tare da jikkata wasu goma sha uku....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Akalla yara hudu ne suka mutu sakamakon shakewa bayan da suka kulle kan su a cikin mota yayin da suke wasa a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar mota ta take wasu ma’aurata da wani mutum ɗaya a hanyar Sagamu-Ogijo da ke Jihar Ogun wanda hakan ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wani hatsari da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Abuja a yau Talatar ya yi sanadiyar mutuwar mutane biyar, yayin da wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC, Dauda Ali Biu, ya bayar da umarnin dakile duk wasu kwararrababbun motocin da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Mutane 8 ne aka ruwaito sun mutu yayin da wasu 15 suka samu munanan raunuka a wani hatsarin mota da ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta yi Allah-wadai da abin da ta kira “rashin da’a” da wasu ‘yan sanda suka nuna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Lauya Julia Assis ta bayyana yadda haihuwar ‘yarta ta biyu ya faru, a São Paulo. “Mata za su so haihuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku ya musanta rahotonnin da ke cewa majalisar zartawar jihar ta amince masa da fitar da naira...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Mutum hudu ne suka riga mu gidan gaskiya sannan uku sun jikkata a hatsarin motar da ya auku ranar Lahadi a Jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jirgin fasinja da ke tafiya daga Abuja zuwa Kaduna ya murkushe wata mata a mota har lahira a unguwar Kubwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutum 11 ne suka mutu wasu tara kuma suka ji raunuka sakamakon wani hatsarin mota...