News
Kungiyar Gwamnonin Arewa Ta Samu Sabon Shugaba.
Advertisements

Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahya ya samu nasarar zama shugaban Kungiyar gwamnonin Arewa.
jaridar indaranka ta rawaito cewa yanzu haka Inuwa Yahya zai jagoranci Kungiyar tsawon shekaru hudu nan gaba.
Nasarar tasa ta biyo bayan zaman da a yanuwansa suka yi, yayin Wani taro da suka gudanar a yau Talata.
Najeriya dai tana da Bangarorin guda biyu, wato Arewa da Kuma Kudi, yayin da take da shiyyoyi guda Shida, Kuma suma kowace shiyyar akwai shugaban ta.
Advertisements
-
News6 days ago
Wasu ’Yanbindiga Sun Yi Garkuwa Kimanin Yara 12 A Neja
-
News4 days ago
Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Shirin Farfaɗo Da Kamfanin Jirgin Saman Nigeria Air
-
News6 days ago
Jami’an NDLEA Sun Kama ‘Yan Nijeriya Biyu Mazauna Turai Da Suka Haɗiye Ƙunshin Hodar Iblis Guda 200 A Filin Jirgin Abuja
