Connect with us

News

Har yanzu ‘yan tawayen Kamaru na riƙe da mata 50

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

An ƙiyasata cewa mata sama da 50 ne ke ci gaba da zama a hannun masu ta da ƙayar baya na yankin renon Ingila da ake kira Ambazoniya bayan sun yi garkuwa da su a birnin Bamenda.An kama matan ne bayan sun fito zanga-zangar lumana domin neman zaman lafiya a yankinsu bayan an kwashe shekaru suna rayuwa cikin tashin hankali da ‘yan aware suke haddasawa.

Advertisement

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta kama tare da holen masu laifuka 96

‘Yan tawayen sun zarge su da cewa suna aiki da masu tonon asiri.

Rikicin ‘yan tawaye a yankin renon Ingila na Kamaru ya raba fiye da mutum miliyan ɗaya da muhallansu tun daga 2017.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending