Politics
bai kamata ace duka masu rike da manyan mukaman Najariya 3 duk su fito daga kudu ba.—Yari
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Tsohon gwamnan jihar, Zamfara, Abdul’aziz Yari ya soki abinda ya bayyana da cewa bai kamata ba ace shugban kasa, Bola Ahmad Tinubu, daga Legas, Alkalin Alkalai, Olukayode Ariwoola wanda daga Jihar Oyo ya fito, sai kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio wanda daga jihar Akwa-Ibom ya fito.
Yace wadannan sune manyan mukaman kasarnan da suke gudanar da mulkin kasarar, dan haka ba adalci bane ace duka daga kudu suka fito ba.
Malamin jami’a ya bada shawarar a yi ƙidayar dabbobi a Nijeriya
Yari ya kira hakan da rashin Adalci.
Saidai tsakanin shekarar 2019 zuwa 2022, itama Arewa ta yi hakan inda shugaban kasa a wancan lokacin, Muhammadu Buhari ne, sai kuma kakakin majalisar dattijai, Ahmad Lawal daya fito daga Katsina, sai kuma Alkalin Alkalai, Muhammad Tanko wanda ya fito daga jihar Bauchi.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
