Connect with us

News

BARAYI DA YAN FASHIN WAYA NA NEMAN HANA ALUMMA BIN GADAR SABONTITI.

Published

on

Gadar karkashin kasa (Underpass) wacce take Kan hayar zuwa Madobi

 

Gadar karkashin kasa (Underpass) wacce take Kan hayar zuwa Madobi tazama abin tsoro ga alumma.

musamma idan dare yayi, akan buge mutane a kwace musu abun hawa ko wayoyin hannu sakamakon rashin haske da zai sa matafiyi ya hango wanda ke labe a kasan gadar.

Rundunar Yan sandan  sun ceto wasu mutane uku da wasu mahara suka yi garkuwa da su 

bayan tarin Dalar Shara a kasarkashin gadar wacce tayi sanadin cushe hanyoyin ruwan wanda hakan yasa wajen yazama karamin kogi idan anyi ruwa.

Bluelens Multimedia  ta rawaito cewa wanda yasan hanyar yakan bugawa na tsallake waya cewa ruwa ya janye ya biyo ko yayi zagaye.

A yanzu Bata gari sun sami damar cin karen su babu babbaka duba da yadda zaka iske barayi da magariba suna kwance Simintin Dutsen Ado (Marbles) wanda aka sawa gadar domin kawata ta da kuma boye ruwan dake yi mata bi bango.

Advertisement

Muna kira ga Gwamnati data samar da tashar Jamian Tsaro a Saman Gadar da kuma masu Sintiri (Patrol) a kasan domin bawa alumma kariya ta Lafiya da Dukiya.

 

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending