Connect with us

News

An sace Sakataren Jam’iyyar  APC a  Jahr Kaduna

Published

on

APC 4

DAGA MIUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

Advertisement

An sace Sakataren Jam’iyyar APC, Hon. Kawu Ibrahim Yakasai a jihar Kaduna.

An sace Yakasai wanda tsohon Shugaban karamar hukumar Soba ne a gidansa da ke kauyen Yakasai da misalin karfe 10:00 na daren ranar Juma’a.

Advertisement

Rahotanni na nuni da cewa ‘yan bindigan sun kai hari ne musamman a gidansa inda suka dauke shi da karfi, inji rahoton  jaridar Daily Trust.

Rundunar Yan sanda sun kama wani makiyayi da ake zargi da yanke hannun manomi a Bauchi

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, babban sakataren yada labarai na gwamnan Kaduna, Mohammed Lawal Shehu, ya ce gwamnan ya umarci hukumomin tsaro da su bi bayan masu garkuwa da mutane tare da tabbatar da dawowar Yakasai lafiya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending