News
Tinubu ya nada sabon kwamitin gudanarwa na NNPCL
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin sabon kwamitin gudanarwa na kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) daga ranar 1 ga Disamba, 2023:
Kundin tsarin shine kamar haka:
Chief Pius Akinyelure — Non-Executive Board Chairman
Mallam Mele Kolo Kyari — Group Chief Executive Officer
Alhaji Umar Isa Ajiya — Chief Financial Officer
Mr Ledum Mitee — Non-Executive Director
Mr Musa Tumsa — Non-Executive Director
Mr Ghali Muhammad — Non-Executive Director
Prof. Mustapha Aliyu — Non-Executive Director
Mr David Ogbodo — Non-Executive Director
Ms Eunice Thomas — Non-Executive Director
Sannan kuma shugaba Tinubu ya amince da nadin manyan sakatarorin dindindin guda biyu, wato Mista Okokon Ekanem Udo, babban sakataren ma’aikatar kudi ta tarayya, da kuma Ambasada Gabriel Aduda, babban sakataren ma’aikatar albarkatun man fetur ta tarayya.
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
