News
Kotun Koli Ta Tabbatar Abba Kabir Yusuf A Matsayin Zababben Gwamnan Kano
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Kotun kolin Najeriya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta tabbatar da Alhaji Abba Kabir Yusuf a matsayin zababben gwamnan jihar Kano.
Jam’iyyar APC ta kalubalanci Nasarar Abba Kabir a Zaben Gwamna a 2023 da dan takararta na Gwamna a Kano, Nasiru Yusuf Gawuna.
Dalilan da suka sa CBN ya ƙwace Bankin Union, Keystone da Polaris, ya naɗa masu sabbin daraktoci
Hukuncin da aka yanke a yau Juma’a ya biyo bayan shafe watanni ana shari’a daga Kotun kararrakim zabe zuwa Kotun daukaka kara da kuma Kotun Koli tsakanin jam’iyyar NNPP da APC a jihar ta Kano.
Tuni aka tsaurara matakan staro a Jihar gabanin hukuncin.
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
