Connect with us

News

Shugaba Tinubu ya nada Ali Nuhu shugaban hukumar Fina-Finai ta Nigeria

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

Shugaban kasa Bola Ahmed TINUBU ya nada jarumin masana’antar Kannywood Ali Nuhu a matsayin Shugaban hukumar kula da fina-finai ta Nigeria.

Mai magana da yawun Shugaban kasa Ajuri Ngelale shine ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar da yammacin Juma’a.

Kungiyar Kafafen Yada Labarai na Intanet Ta taya Gwamna Abba Murnar Samun Nasara A Hukuncin Kotun Koli

 

 

Advertisement

Details shortly…

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending