Connect with us

News

Wani Jirgi ya zame daga titinsa a filin jirgin birnin Ibadan

Published

on

DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO 

An kara samun wani jirgin sama ya samu zamewa daga kan titunsa a filin jirgin birnin Ibadan da ke jihar Oyo.

An kara samun wani jirgin sama mallaki wani ya samu zamewa daga kan titunsa a filin jirgin birnin Ibadan da ke jihar Oyo.

Mai magana da yawun hukumar da ke bincike kan ingancin ababan hawa ta Najeriya, Tunji Oketunmbi ya tabbatar da faruwar al’amarin kuma ya ce sun aike da ma’aikatansu zuwa wurin hadarin.

Yan Kwankwasiyya sun maida Ganduje abin zolaya, bayan ya nemi Abba Gida-gida ya shiga APC

Akalla akwai manyan mutane 10 a cikin jirgin sai dai rahotanni sun ce ba a samu rasuwa ko jikkata ba sakamakon hadarin.

Wannan dai na zuwa ne watanni biyu bayan an samu irin wannan hadarin a filin jirgin na Ibadan

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending