Connect with us

Sports

Super Eagles sun kai matakin kusa da na ƙarshe bayan lallasa Angola da ci 1-0

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

Super Eagles sun kai matakin kusa da na ƙarshe bayan lallasa Angola da ci 1-0

Super Eagles ta tsallake zuwa zagayen kusa da na karshe a gasar cin kofin nahiyar Afirka da ake gudanarwa (AFCON) bayan da ta samu nasara a kan Palancas Negras ta Angola da ci 1-0.

Advertisement

Ademola Lookman ne ya baiwa Najeriya nasara a filin wasa na Felix Houphouet Boigny da ke Abidjan.

Cin da Lookman yayi ya zo ne a minti na 41 daf da tafiya hutun rabin lokaci, biyo bayan wasan rashin son kai da Moses Simon ya yi.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending