Connect with us

News

Litar man fetur 1 a Kamaru ta koma naira 1,660

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

Al’ummar kasar Kamaru sun wayi gari da karin farashin litar man fetur da kuma disel

 

Advertisement

DCL HAUSA ta rawaito cewar Al,umma kasar kamarun nata tagumi sabida halin da suka samu Kansu a ciki na tsananin tsadar man fetur din

 

Advertisement

Ana ganin cewar kamar za,a samu Karancin rashin zirga zirgar ababen hawan sabida tsananin tsadar  man  fetur din da aka samu

 

Advertisement

Inda kudin litar man fetur da suke saye CFA 730 ta koma CFA 840. Disil kuma daga CFA 720 ya koma CFA 828. A Naira kowace litar fetur ta kama Naira 1,680 yayin da disel ya koma 1,660.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending