Connect with us

News

Atiku Da Wike Sun Hadu Karon Farko Tun Bayan Zaben 2023

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

A karon farko tun bayan zaben 2023, Atiku Abubakar da Nyesom Wike sun hadu wajen taron jam’iyyar PDP.

Advertisement

Sai dai Premium Times ta ce babu tabbacin ko sun gaisa a wajen taron.

Sama Da Ɗalibai 1,680 Mahara Suka Arce Da Su, Yayin Da Kuma Suka Kashe Aƙalla Ɗalibai 180a Hare-hare 70  – UNICEF

Atiku Abubakar dai shi ne tsohon mataimakin shugaban kasar Nijeriya a zamanin mulkin Olusegun Obasanjo, yayin da Nyesom Wike ya yi Gwamnan jihar Rivers sau biyu, yanzu kuma shi ne ministan Abuja a gwamnatin APC.

Advertisement

Sauran wadanda suka halarci taron akwai tsohon mataimakin shugaban kasa Namadi Sambo, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa Abba Moro da Sanata Aminu Waziri Tambuwal, akwai tsohon Gwamnan jihar Kaduna kuma tsohon shugaban jam’iyyar ta PDP Ahmad Makarfi, da tsohon Gwamnan jihar Neja Babangida Aliyu, tsohon Gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido da tsohon Gwamnan jihar Plateau Jonah Jang.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending