Connect with us

News

Shugabannin tsaro na Jihar Kano sun ziyarci Aminu Ado Bayero

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Advertisements
Advertisements

Manyan jami’an tsaro daga ciki har da kwamishinan ‘yan sanda da na DSS da soji reshen Kano sun ziyarci Alhaji Aminu Ado Bayero a Nasarawa.

Advertisements

Wannan na zuwa ne bayan taron manema labarai da gwamnan jihar ya yi da safiyar yau Asabar.

Advertisements
Advertisements

Da Dumi-Dumi: Gwamnan Kano ya bayar da umarnin tsare tsohon Sarkin Kano Aminu Ado Bayero cikin gaggawa

A baya dai gwamnan na Kano Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin a kama Aminu Ado Bayero, sai dai kwamishinan ‘yan sandan Usaini Gumel ya ce ba su samu wannan umarnin a hukumance ba.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending