Connect with us

News

Jihar Kano Ce Kadai Ba A Aikin Cutar Yoyon Fitsari Kyauta A Najeriya —Baba Musa 

Published

on

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

Shugaban Gidauniyar tallafa wa mata masu lalurar yayon fitsari ta Festula Foundation of Najeriya Alhaji Musa Isah Baba Musa ya ce Jihar Kano ce kadai ba a aikin cutar yoyon fitsari kyauta a Duniya.

Advertisement

Haka zakika Gidauniyar ta yi bukaci gwamnatin jahar Kano ta samar da kayan aikin da za a dinga yi wa mata, ma su fama da yoyon fitsari aiki kyauta, don rage mu su radadi daga kyamar da ake nuna mu su.

Wata Gobara Ta Kashe Jarirari Sabbin Haihuwa 

Ranar 23 ga watan Mayun kowace shekara rana ce Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin fadakar da al’umma a kan illolin cutar yoyon fitsari.

Advertisement

Masana kiwon lafiya sun tabbatar da cewa aurar da yara mata a kananan shekaru na daga cikin dalilan da ke haddasa wannan cuta ta yoyon fitsari.

Jihar Kano na daga cikin inda wannan matsalar ta yi kamari, duk da cewa hukumomi na cewa an fara samun raguwar wannan matsala.

Advertisement

Mata da dama dake dauke da wannan cutar suna fuskantar mutuwar aure daga mazajen su wanda sau tari sai su zame tamkar wani abin zunde ko tsegumi cikin al’umma.

Alakalumman wani bincike da aka yi sun nuna Najeriya ce ta fi kowace kasa a duk fadin duniya yawan mata dake kamuwa da cutar yoyon fitsari sanadiyar auren

Advertisement

wuri

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending