Connect with us

News

Da Dumi Dumi : Shugaba Tinubu ya nada Dakta Nasiru Yusuf Gawuna  A Mukami 

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin dan takarar gwamna na jam’iyyar APC Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin shugaban majalisar gudanarwa na jami’ar Bayero Kano.

Advertisement

Hakan na kunshe ne a cikin tarin sabbin majalissar gudanarwar jami’o’in tarayya da shugaba Tinubu ya yi.

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Shugaban Hukumar Binciken Manyan Laifuka Na  Amurka Kan Yaƙi Da Ta’addanci

Nasiru Yusuf Gawuna ya tsaya takarar gwamna a Kano a shekarar 2023 a karkashin jam’iyyar APC inda ya sha kaye a hannun Gwamna Abba Kabir Yusuf.

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Details soon

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending