Connect with us

News

Yau Shekaru 25 da rasuwar fitaccen mawamin Hausa mamman shata

Published

on

Yau mamman shata ke cika shekaru 25 da rasuwa

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

 

A yau ne shahararren mawakin mawakan Hausa wato Dr mamman shata ke cika shekaru 25 da rasuwa

Advertisement

An Haifi mamman shata  ne a shekarar (1923) a garin musawa dake Jahar Katsina. Inda ya rasu Yanada shekaru 76

Kafin rasuwar mamman shata ya kasance mutum mai mutukar basirar tsara  kowacce irin waka musamman ma irin wakokin gidan sarakuna da Kuma wakokin  attajirai da sauran su

Advertisement

 

sarrafa kowacce irin wakar da mamman shata yake yi aduk inda yaje  ko Kuma kowanne irin taro Shi ne yasa akayimishi mukamin DR Amman na mawaka a wanchan lokacin

Advertisement

 

Allah yajikansa da rahama yasa ya Hutu ya Kuma haskaka kabarin sa

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending