News
Barayi Sun Balle Tagar Wani Masallaci Sun Sace Batur A Kano
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Rahotanni daga unguwar Aisami a nan Kano na nuni da cewa wasu batagari sun sace batur din masallaci a jiya a unguwar dake nan Jihar Kano.
Haka zalika Barayi suka balle tagar masallaci suka haura suka sace Batirin Mota da’ake amfani dashi a Masallacin na kimanin Naira 300,000 a unguwar Aisami dake Kano.
Hukumar NiMet Ta Yi Hasashen Samu Tsawa Da Ruwan Sama Na Kwanaki 3 A Wasu Sassan Jihohin Najeriya
A cewar mazauna yankin tuni jami’an tsaro suka shiga bincike domin gano barayin da sukai wannan ta’asa.
Jaridar bustandaily ta ruwaito cewa al’ummar yankin sun kafa wani kwamiti da zai Sanya ido game da matsalolin Yankin.
-
Opinion7 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion7 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News5 days ago
Likitan El-Rufai Ya Shiga Matsala Kan Zargin Bayar Da Rahoton Jinya Na Bogi
