News
Da Ɗumi-Ɗumi: WAEC Ta Fitar Da Sakamakon Jarabawar WASSCE Ta Shekarar 2024
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta Afirka ta Yamma (WAEC) a ranar litinin ta fitar da sakamakon jarabawar kammala makarantun sakandare ta Afirka ta Yamma ta shekarar 2024 ga dalibai.
Hukumar ra WAEC ta tabbatar da hakan a wani rubutu da ta wallafa a shafinta na X.
Ƴan Siyasa Na Haɗa Kai Da Ma’aikata Wajen Wawure Dukiyar Al’umma – Muhyi Magaji
Hukumar ta sanar da ɗaliban da suka yi jarrabawar da su shiga shafin yanar gizon hukumar na waecdirect.org don samun sakamakonsu.
“Muna farin cikin sanar da dalibau da suka zauna rubuta jarabawar WASSCE ta ‘shakarar 2024, cewa an fitar da sakamakon a hukumance a yau Litinin, 12 ga watan Agusta, 2024.
“Don samun damar ganin sakamakon, ɗaliban su ziyarci shafin mu na waecdirect.org.”
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
