Connect with us

News

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabbin Shugabannin A Hukumar DSS Da NIA

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Adeola Oluwatosin Ajayi a mastayin sabon shugaban hukumar ‘yan sandan farin kaya (DSS)

Advertisement

Ajayi zai maye gurbin Yusuf Magaji Bichi wanda shine shugaban hukumar tun lokacin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.

Cinkoson Ababen Hawa Ya Tsayar Da Hanyar Kaduna Zuwa Abuja Cak

Sannan ya naɗa Ambasada Muhammad Muhammad a matsayin shugaban hukumar leƙen asiri na Nijeriya bayan murabus ɗin tsohon shugaban Ahmed Rufai.

Advertisement

Wannan sanarwar ta fito daga bakin mai ba shugaban ƙasa shawara a fannin yaɗa labarai Ajuri Ngelale.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending