Connect with us

News

Cinkoson Ababen Hawa Ya Tsayar Da Hanyar Kaduna Zuwa Abuja Cak

Published

on

images (5)

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Cinkoson ababen hawa ya tsayar da Matafiya kan titin Kaduna Zuwa Abuja inda ya sanya matafiya su ka yi cirko-cirko a kan ganyar.

Advertisement

Rahotanni na nuni da cewa  titiin a halin yanzu ya rawaito cewa, wasu matafiya sun baiyana cewa cinkoson ababen hawan ya faru ne sakamakon faduwar wata babbar mota a daidai garin Katari, jihar Kaduna.

Kotu Ta Ɗaure Matashin Da Ya Kashe Mahaifinsa Ta Hanyar Zuba Masa Guba A Cikin Abinci

An hangi fasinjoji da masu ababen hawa sun yi cirko-cirko a yayin da hanyar ta tsaya cak ba motsi.

Advertisement

 

Details soon

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending