Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da rufe wasu makarantun koyar da kiwon lafiya da kuma asibitoci masu zaman kansu guda 20 da aka buɗe ba bisa...
Gwamnonin yankin Arewa tare da sarakunan gargajiya sun ba da shawarar a dakatar da dukkan ayyukan hakar ma’adinai a Arewa na tsawon watanni shida, sakamakon tsananin...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kaduna ta cafke wata mata mai suna Nafisa Salisu, bayan zargin cewa ta ɗauki hayar wasu matasa su kashe mijinta,Sani Abubakar,...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kaduna ta tabbatar da barkewar cutar amai da gudawa a Makarantar Sakandare ta Gwamnati ta ’Yan Mata (GGSS & GJSS), da ke...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa an saka dokar hana fita a yankin Kakuri da wasu...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta musanta wani rahoto da ke ta yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke ikirarin cewa an yi garkuwa da mutane...
Wata mata ta rasa ranta, wasu kuma da dama sun jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a gadar Sa’i da ke kauyen Matari, Karamar...
Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna ta cafke wata mata mai suna Zaliha bisa zargin kashe jaririn kishiyarta dan wata uku da haihuwa, ta hanyar ba shi...
Wasu ƴan bindiga sun sace matar Dagacin Aboro da ke Ƙaramar Hukumar Sanga a Jihar Kaduna, Harira Abdullahi, da kuma diyarsa, Maryam Suleiman Galadima. lamarin ya...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
Ofishin Kula da Basussuka na Najeriya (DMO) ya bayyana cewa bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan N144.67 ($94.23 biliyan) a ranar 31 ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kakakin Majalisar Wakilai, Dr. Tajudeen Abbas, ya bayyana damuwarsa kan yadda mutane sama da 500,000 suka rasa ayyukansu sakamakon durkushewar masana’antun buga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani tsohon na hannun daman shugaban Najeria Bola Ahmed Tinubu Joe Igbokwe ya bayyana damuwa a kan yadda jam’iyyar APC ta yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Direbobin motocin haya dake jihohin Kaduna, Kano da Katsina sun yi kira ga gwamnati da ta gaggauta gyaran hanyoyin dake jihohin domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata Kotu Shari’a a Kaduna, a ranar Laraba, ta bayar da umarnin tsare wani Musa Hussaini na tsawon awanni domin ya yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane 21 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Abuja tsakanin kan iyakar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Cinkoson ababen hawa ya tsayar da Matafiya kan titin Kaduna Zuwa Abuja inda ya sanya matafiya su ka yi cirko-cirko a kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daliban makarantar sakandare shida sun nutse a kogin Mbang da ke kauyen Ribang a karamar hukumar Kauru na jihar Kaduna. Jaridar Solacebase...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jirgin kasan Kaduna zuwa Kano zai fara aiki ne a farkon kwata na farko na shekarar 2025, kamar yadda Manajan Darakta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni Daga Jihar Kaduna na nuni da cewar wata sabuwar Amarya mai suna Habiba ta gutsurewa Angon ta mai suna Salisu Idris...