DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Koda Bola Ahamad Tinubu, ya aike wa Majalisar Dattawa sunan Balarabe Abbas Lawal a matsayin minista daga Jihar Kaduna. Hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yabawa mai kamfanin BUA kan rage farashin siminti da ya yi a dai-dai lokacin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar sojin Operation Safe Haven (OPSH) ta bayyana cewa ta kama wasu mutane biyu kan kashe wani malamin addini Stephen Ngophe....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun sauraron kararrakin zaɓen gwamnan jihar Kaduna ta fara sanar da hukunci ta manhajar Zoom. Tun farko an kafa majigi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Al’ummar Unguwar Mangwaron Agwai da Malalin Gabas da ke cikin karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna, sun fada cikin rudani kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna, ta Hallaka wasu mutane hudu da ake zargi da garkuwa da mutane tare da cafke wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya Nimet, tace akwai yuyuwar samun mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihohi 25 na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Mutum hudu daga cikin wadanda ‘yan bindiga suka harbe a cikin masallaci a Kaduna sun bar iyalai da zawarawa 61. Daily Trust...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. ’Yan bindiga sun kai hari a wani masallaci da ke kauyen Saya-Saya a Karamar Hukumar Ikara ta Jihar Kaduna, inda suka kashe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Rundunar sojojin da ke da alhakin wanzar da zaman lafiya a jihohin Filato, Bauchi da Kudancin Kaduna, mai suna Operation Safe Haven...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani a ranar Litini ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta dauki matasa 7,000 a horas da su...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, a wata sanarwa da ya fitar na rage kuɗaɗen da ake biya a makarantun gaba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun sace Kansilan gundumar Garu da ke Karamar Hukumar Soba ta Jihar Kaduna, Alhaji...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu matan aure a karamar hukumar Igabi sun yi zanga-zangar lumana don nuna damuwa kan halin da ake ciki Matan su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna da ake Arewacin Najeriya, Malam Uba Sani ya sanar da al’ummar cewa a yau Alhamis za a bude...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Adadin waɗanda suka mutu sakamakon kamuwa da cutar mashaƙo a jihar Kaduna ya kai mutum 17. An kuma gano mutane 68 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar ’yan bindiga sun sace wasu ma’aikatan kamfanin gine-gine su hudu a garin Tashar Yari da ke Karamar Hukumar Makarfi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayi ta kasa NiMet, ta yi hasashen samun yanayi na hadari da kuma tsawa tsakanin Juma’a da Lahadi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da wasu muhimman ayyukan raya ƙasa da gwamnatinsa ta samar a sassa daban-daban na Nigeria. Hakan...
Gwamnatin tarayya ta ce za a kammala aikin titin Kaduna zuwa Zariya zuwa Kano kafin ranar 29 ga watan Mayu. Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Raji-Fashola...