DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jiragen yakin saman Operation Whirl Punch da Operation Hadarin Daji sun lalata sansanin ‘yan ta’adda a Jihohin Kaduna da Katsina. Daraktan hulda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mutane da dama sun rasa ransu sakamakon wani hari da ‘yan bindiga suka kai kasuwar kwanar Maro da ke mazabar Maro a...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Majalisar dokokin jihar Kaduna ta fara binciken Gwamnatin Malam Nasiru El-Rufai akan abubuwa 8 A wani wasika da majalisar jihar Kaduna ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa wata cuta da ta bullo a jihohin Sokoto da Zamfara da ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kaduna ta ce yankuna 551 a sassan ƙananan hukumomi 12 ne hare-haren ƴan bindiga suka shafa lamarin da ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa jami’an ta sun kama wasu mutane hudu dake safarar yara kanana a jihar. Jami’an...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Asabar din da ta gabata ne wasu ‘yan ta’adda suka kai hari kan al’ummar Dogon-noma da ke karamar hukumar Kajuru...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar yan Sandan jahar Kaduna, ta samu nasarar cafke Wata matar aure mai suna Nafisa Salisu, bisa zargin ta da daukar hayar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar NDLEA reshen jihar Kaduna ta kama masu safarar muggan kwayoyi 92 sannan ta kama muggan kwayoyi masu nauyin kilogiram 217.02...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Majalisar dokokin Jihar Kaduna ta fara nasari da shirye-shiryen dawo da dokar Tsaftar Mahalli na karshen wata-wata Hakan ya biyo bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Tsaro, Mohammed Abubakar Badaru, ya kaddamar da kwamitin aiwatar da ayyuka na mutane takwas domin samarwa da kuma sanya na’urorin sa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Malam Abba Adamu Koki ya ce rabuwar kawunan yan arewa da ake samu shi ne babban abin da ke kawo koma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan Nijeriya sun soma matsa lamba ga rundunar ‘yan sandan kasar bayan wasu rahotanni sun nuna cewa masu garkuwa da mutane sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan ayyuka a Najeriya, Sanata David Umahi ya ce kamfanin gine-gine Julius Berger na neman sama da naira triliyan ɗaya domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta cafke wasu mutane takwas da ake zargi da yin garkuwa da mutane a kewayen Maigana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman ta a Abuja ta tabbatar wa gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani nasara a zaɓen gwamnan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon ƙasa ta EFCC ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojan Najeriya ta daya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga shida da ake zargin ‘yan bindiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabanin kungiyoyin kwadagon kasa NLC da TUC da kungiyar ‘yan fansho ta Kasa NUP a jihar Kaduna sun yabawa gwamnan jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojojin runduna ta daya ta sojojin Najeriya da Operation Whirl Punch sun kashe ‘yan bindiga biyu a wani samame da suka...