Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa, Mustapha Ahmed, ya ce akwai yiyuwar za a iya samun ruwan saman kasa da kasa a...
Miyagun maharan yan bindiga sun kai mummunan hari ga matafiya a titin Kaduna zuwa Abuja a wani gari da ke kusa da Kagarko. ...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita ta sa’o’i 24 da ta sanya a yankin Nasarawa da Trikania da ke Karamar Hukumar Chikun ta jihar....
Sakamakon yawan ambaliyar ruwa da ake samu a Najeriya da ke haifar da mummunar asarar shinkafa a kasar nan, Cibiyar Bincike da Inganta Iri ta kasa...
Wasu mutum 10 ’yan uwan juna sun mutu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a hanyar Kaduna zuwa Kachia a yayin da suke...
Allah Ya yi wa limamin Jere da ke Karamar Hukumar Kagarko a Jihar Kaduna, Malam Adamu Usman, rasuwa a wannan Lahadin. Adamu, ya rasu...
A wani abu da ka iya kawo cikas ga firgitarwa, jam’iyyar APC ta kasa samun nasara a sakamakon zaben kananan hukumomin jihar da aka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An ceto wata yarinya ’yar shekara shida wadda aka sace aka kuma sayar da ita N100,000 a Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ruwan sama na farko na 2023 ya sauka a yankin Kafanchan da ke Karamar Hukumar Jema’a a Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gano wata yarinya mai shekara 13 a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, wadda ta bace kimanin makonni biyu...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnan jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya amince da yin afuwa ga fursunoni...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jirgin fasinja da ke tafiya daga Abuja zuwa Kaduna ya murkushe wata mata a mota har lahira a unguwar Kubwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC), ta kama tare da kwace jabun magunguna na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kotu a Jihar Kaduna ta ba da umarnin tsare matashi gidan gyaran hali kan zargin yi wa ’yar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta sanar da Litinin mai zuwa a matsayin ranar da za a dawo da zirga-zirgar jirgin kasan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubun wani dan bindiga ta cika bayan musayar wuta a kauyen Madugu da ke babbar hanyar Galadimawa zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga sun kashe mutum hudu ciki har da wani sabon malamin makaranta da aka dauka aiki a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutum 90 sun rasu, wasu 76 sun jikkata sakamakon gobara a Jihar Kaduna a cikin wata tara na farkon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da karar Muhammad Sani Sha’aban da ke kalubalantar zaman Sanata Uba Sani dan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu mutum biyu sun mutu yayin da wani abu da aka binne ya fashe ya kuma tashi da...