News
DA DUMI-DUMI: Gwamnan Kano ya Sauke Dukkanin Shugabannin Riƙon Ƙananan Hukumomin Jihar 44.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rusa Shugabannin riko na kananan hukumomi 44.
Sanarwar ta zo ne a yau, Laraba, a daidai lokacin da suka kammala wa’adin watanni shida na sa ido a kan harkokin kananan hukumomi a fadin jihar.
Jaridar Kano Times ta ruwaito cewa can umurci jami’an gudanarwa na riko da su mika al’amuran ga daraktan kula da ma’aikata (DPM) a kananan hukumominsu.
DETAILS SOON
Advertisements
