Connect with us

News

Kotu Ta Dakatar Da Jam’iyyu 21 Hana hukumar KANSIEC Karbar Kudaden Fom Din Tsayawa Takara.

Published

on

Kotu ta dakatar da jam'iyyu 21 hana hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC karbar kudaden fom din tsayawa takara.

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Wata babbar kotu a Kano ta dakatar da jam’iyyun APC, PDP, da wasu jam’iyyun siyasa guda 19 hana hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC karbar kudaden fom din tsayawa takara.

Advertisement

Tun da farko jam’iyyun ne suka nuna rashin amincewarsu da kudaden da hukumar KANSIEC ta kayyade na Naira miliyan 10 ga yan takarar shugabancin kananan hukumomi da kuma Naira miliyan 5 na masu neman kansila.

Majalisar Kogi Ta Bukaci Shugaba Tinubu Ya Gaggauta Tsige Shugaban Hukumar EFCC

Matakin hakan yazo ne gabanin zaben kananan hukumomi a jihar Kano.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending