Connect with us

News

Shugaba Tinubu Zai Yi Wa ‘Yan Najeriya Jawabi 

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

Shugaban ƙsa Bola Ahmed Tinubu zai yiwa ƙasa jawabi da safiyar ranar Talata 1 ga watan Oktoba da karfe 7 na safe.

Advertisement

A sanarwar da mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan yaɗa labarai, Bayi Onanuga ya fitar  ya ce jawabin na shugaban kasa wani bangare ne na bikin tunawa da ranar ‘yanci karo na 64.

The Obsession and Madness of Royalty —Sadiq Abbas Sanusi

Sanarwar ta kara da cewa Shugaba zaiyi Jawabi a Gidajen Talabijin da sauran kafafen yada labarai zasu iya jonawa da tashar Talabijin ta kasa NTA da gidan Rediyon tarayya don yada jawabin”

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending