Connect with us

News

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un :Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Gwamnan Jigawa Rasuwa

Published

on

1735131988164

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

Hajiya Maryam Namadi, mahaifiya ga gwamnan jihar Jigawa, Mallam Umar Namadi, ta rigamu gidan gaskia a safiyar yau Laraba.

Advertisement

Sanarwar Rasuwa ta fito ne ta hannun Babban sakataren yada labarai Hamisu Mohammed Gumel a cikin sanarwa da ya fitar a yau.

Hukumar Karbar Korafe-korafe Ta Kama Jami’an Tsaro Da Ake Zargi Da Badakalar Filaye A Kano 

Haka kuma Sanarwar ta ce, za a gudanar da jana’izar ta da karfe 4:30 na yamma a mahaifar su da ke Kafin Hausa, kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending