Connect with us

News

Babban Layin Samar Da Hasken Wutar Lantarki  A Najeriya Ya Sauka A Karo Na Farko Cikin Sabuwar Shekarar 2025

Published

on

Duk da rashin wuta, kamfanin lantarki na Kaduna ya buƙaci a biya kuɗin wuta

DAGA KABIR BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Babbban layin sanar da hasken wutar lantarki na Ƙasa ya sauka a Karo na Farko cikin Sabuwar Shekara 2025.

Advertisement

 

Jaridar Punch ta rawaito cewa wannan shine Karo na 13 da da aka samu na faduwar babban layin Wutar lantarki cikin watanni 13 kuma Karo na farko cikin Sabuwar Shekara.

Advertisement

 

Rahotanni na nuni da cewa faduwar da layin  wutar lantarkin ya yi ta haifar da Karancin rashin wuta a fadin kasar baki daya wanda yasanya Al’umma cikin dugununun duhu.

Advertisement

 

 

Advertisement

Binciken da jaridar Punch ta yi,ya nuna cewa wutar lantarki ta ragu daga megawatts 2111. zuwa megawatts 390.20 da karfe 3 na yamma cin ranar Asabar.

 

Advertisement

DCL Hausa

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending