Connect with us

News

Iran Ta Sake Ƙaddamar Da Hare-hare Kan Isra’ila

Published

on

Hisbullah sun kai harin mamaki mai linzami a birnin Haifa na Isra'ila

Rundunar sojin Isra’ila ta ce Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila.

An riƙa jin ƙarar na’urorin ankararwa a biranen tel Aviv da Jerussalam da asubahin yau.

Advertisement

Yan Bindiga Sun Raba Fiye da Mutane 1,000 Da Muhallansu A Jihar Benue A Wani Sabbin Hare-Hare – NEMA

Tuni dai rundnar sojin Isra’ila ta umarci mazauna ƙasar su riƙa bin umarnin da ake ba su na inda ya kamata su zauna

 

Advertisement

BBC

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending