Connect with us

News

‎Wani Mutum Ya Mutu Yayin Da Yake Yunkurin Lalata Layin Wutar Lantarki Mai Ƙarfin 132kv

Published

on

adv 1

Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Ƙasa a Najeriya (TCN) ya ce wani mutum da ake zargi da yunkurin lalata layin wutar lantarki ya mutu a jihar Ebonyi.

‎Lamarin ya faru ne a ranar 19 ga watan Yuli a kan layin wutar lantarki mai ƙarfin 132KV daga Nkalagu zuwa Abakaliki, a cewar sanarwar da kakakin TCN, Ndidi Mbah, ta fitar ranar Juma’a.

Advertisement

An Kama Budurwa Mai Shekara 19 Kan Zargin Ajalin Yara Biyu A Bauchi

‎Sanarwar ta ce an samu gawar mutumin da ya  makale a saman wutar lantarki mai ƙarfin 132KV.

‎TCN ta ce ta sha gargadin mutane kan barazanar da ke tattare da shiga wuraren layin wutar da kuma yunkurin lalata kayayyakin wutar lantarki, inda ta ce irin wannan abu na iya rasa rai.

Advertisement

 

 

Advertisement

PEOPLES GAZETTE

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending