Connect with us

News

Ƙungiyar Izala ta roƙi Buhari ya buɗe rumbunan abinci albarkacin Ramadan

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

Advertisements
Advertisements

Ƙungiyar Izala a Najeriya ta yi kira ga shugaban ƙasar Muhammadu Buhari da ya buɗe rumbunan abinci da kuma rage farashi domin al’umma su ji saukin lamura a watan Ramadan.

Shugaban kungiyar Sheikh Abdullahi Bala Laune ya yi wannan kira a jiya lokacin buɗe Masallacin Juma’a na ƙungiyar a Abuja.

Ƙungiyar ta ce an gina Masallacin ne da kuɗin fatar da jama’a suka bayar a lokacin layya.

Advertisements

Sheikh Bala Lau ya ce ya shaida wa shugaba Buhari wanda ya halarci bikin buɗe Masallacin cewa ya kamata gwamnatinsa ta sa ido ta tabbatar da ba a tsawwala farashin kayayyaki ba, kamar yadda ya shaida wa INDARANKA

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending