Connect with us

News

Gwamantin Kano Ta Gudanar Da Zagayen Tsfatar Muhalli A Kasuwar Galadima

Published

on

IMG 20251031 WA0005

DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN

Advertisements
Advertisements

Ma’aikatan Muhalli da Sauyin Yanayi ta Jihar Kano sun kai ziyara a Kasuwar Galadima, yankin Kura, domin gudanar da zagayen tsfatar muhalli.

Advertisements

Kwamishinan Ma’aikatan Muhalli da Sauyin Yanayi, Dr. Dahiru Muhammad Hashim, wanda ya samu wakilcin Daraktan Kula da Gurbacewar Muhalli, Ibrahim Nasir, ya ce gwamnati ta ware wannan rana ne domin shiga kasuwanni da sauran wurare don lura da tsafta a fadin jihar.

Advertisements
Advertisements

Kamfanin Amazon Na Shirin Sallamar Ma’aikata 600,000 Ta Hanyar Maye Gurbin Su Da Mutum-mutumi

A yayin zagayen, an ziyarci bangaren yan kifi da yan manja, inda aka lura cewa tsafta ba ta kai yadda doka ta tanada ba. Dr. Nasir ya yi kira ga ‘yan kasuwar da su gyara magudanar ruwa da sauran wuraren kasuwar domin inganta tsafta da lafiyar jama’a

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending