Connect with us

News

Shugaba Tinubu Ya Umurci Ministan Tsaro Ya Tare A Kebbi Har Sai An Ceto Dalibai 25 Da Aka Sace

Published

on

images (1)

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya umarci Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, da ya koma Jihar Kebbi da aiki sakamakon sace ɗalibai ’yan mata 25 da wasu ’yan bindiga suka yi a jihar.

Tinubu ya umurci Matawalle, wanda tsohon Gwamnan Jihar Zamfara ne, da ya zauna a Kebbi domin sa ido kan dukkan matakan tsaro da ake ɗauka domin kuɓutar da ɗaliban da aka sace.

Advertisement

Kungiyar Iyayen Ɗaliban MAAUN Sun Fasa Kwai Kan Koken PCACC, Ta Kare Mutuncin Jami’ar

’Yan bindiga sun sace ɗalibai 25 a Makarantar Sakandiren Mata da ke garin Maga na Jihar Kebbi da misalin ƙarfe 4 na asubahin ranar Litinin.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending