News
Amurka Ta Tabbatar Da Tura Sojojinta Zuwa Najeriya
Ƙasar Amurka ta ce tura wata karamar rundunar sojoji zuwa Najeriya bayan sabuwar yarjejeniyar haɗin gwiwar tsaro da ta kulla tsakaninta da Najeriyar.
Advertisements
Advertisements
Kwamandan da ke jagorantar rundunar Amurka a nahiyar Afirka (AFRICOM), Janar Dagvin Anderson ne ya bayyana hakan a taron manema labarai da aka gudanar a ranar Talata.
Advertisements
Wani Mutum Ya Mutu Yayin Ƙoƙarin Ceto Akuya A Cikin Rijiya
Advertisements
Advertisements
Wannan shi ne karo na farko da aka tabbatar da kasancewar sojojin kasa na Amurka a cikin Najeriya tun lokacin da gwamnatin Donald Trump ta kaddamar da hare-haren makami mai linzami kan ’yan ta’adda a jihar Sakkwato a ranar Kirsimeti.
Advertisements
