Connect with us

News

Jami’an EFCC sun yi awon gaba da wasu da ake zargi da sayen ƙuri’u a Ekiti

Published

on

Daga nazifi Bala idris

Hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC ta kama wasu mutane da ake zargi da sayen ƙuri’u a yayin zaɓen gwamnan Ekiti.

Advertisements
Advertisements

Tun da safiyar yau dama wasu daga cikin masu jefa ƙuri’a sun ta kokawa kan yadda suka ce ake sayen ƙuri’u a wasu rumfuna zaɓe.

Wani bidiyo da gidan talabijin na Channels ya wallafa a shafinsa na Twitter ya nuna yadda jami’an EFCC suka yi dirar mikiya a wata rumfar zaɓe inda suka yi awon gaba da wasu.

Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending