News
Yau ce ranar Uba ta duniya
Daga Yasir sani Abdullahi
A yau take zama ranar Uba ta duniya da majalisar dinkina duniya ta ware duk ranar 19 ga watan junairun kowacce shekarar
A wannan lokacin da ake ganin iyaye na taka rawa wajan lalacewar yaransu sai dai wasu yaran da jaridar indaranka ta zanta daso sunce abun ba haka yake ba kawai dai tausayi da tausayina da iyayen suke musune
Kwanakin baya ne dai Suma yara akayi ranar Wanda itama majalisa ta ware ma taken children day a turance
Mafi akasari na iyayen yaran da suka rasu suna Mai cewa Ina,ma Inama dai dama ace iyayensu suna da rai da sun Sama gata da a wannan lokacin suke cewa idan baka da mahaifa to kawai dai wasu ja,ma a suna kallanka a matsayin mara gata ne
- Wasu Yara da iyayensu suka rasu sunce duk Wanda yasan I,yayen sa na a raye ya cigaba da yimusu biyayya Dan wasu basu da ma iyayen
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
