Connect with us

Opinion

Abubuwan da ya kamata gwamnatin Kano tayi la’akari da su kafin hana yawon adaidaita sahu bayan karfe 10.

Published

on

 

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

Advertisement

 

 

Advertisement

1. Wanne tsari aka samar wa marasa lafiya da suke da bukatar kulawa ta musamman ko zuwa asibiti cikin gaggawa a wadannan awanni (Karfe 10 na dare zuwa 6 na safe)?

2. Kaso mafi yawa na al’ummar jihar Kano basu da abin hawa, tayaya zasu gudanar da bukatun su na yau da kullum a wadannan awanni da aka hana zirga-zirga da a daidaita sahu?

Advertisement

3. Tayaya za a magance matsalar kwacen waya da fashi da makamin da ake wa al’ummar dake tafiya a kasa tsakanin karfe 10 na dare zuwa 6 na asubahi?

4. Ma’aikata da ke fita aikin su tun asuba

Advertisement

saboda isa wajen aikin da wuri, wanne tsari akai musu dan tabbatar da cewa sun samu abin hawa da zai kai su wajen aiki ba tare da samun tsaiko ba?

Rashin duba wadannan gaɓoɓi na iya jefa al’umma cikin wani mawuyacin hali ƙari kan wanda ake ciki.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending