Tsohon Hafsan Sojojin Kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai (mai ritaya), ya tsallake rijiya da baya a ranar Juma’a, bayan da motocin da ke dauke da...
A safiyar Lahadin da ta gabata ne aka wayi gari da jibge dimbin jami’an tsaro a sassa daban-daban na birnin Los Angeles, bayan samun rahoton cewa...
Wani babban jami’in soja, Laftanar Commodore M. Buba, ya rasa ransa bayan da wani da ake zargin ɓarawon waya ne ya kai masa farmaki da wuka...
Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu ya ce bai mara wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu baya a yunkurin neman wa’adi na biyu da wasu...
DAGA ABBA ANWAR Wani bincike da ƙungiyar Indivisible Nigerian Project (INP), wadda ta ƙunshi ƙungiyoyi 27, ta gudanar, ya bayyana cewa Sanata Barau I. Jibrin shi...
Sarkin Jinkan Hausawan Afrika, Ambasada Ibrahim Ali Ibrahim (Abba Alra-iwas), ya nuna cikakken tausayawa da jajantawa ga yan kasuwar waya ta Farm Centre dake Kano, sakamakon...
DAGA ABBA ANWAR, KANO Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Ibrahim Jibrin, ya kai ziyara Kasuwar Waya ta Farm Centre dake Kano, domin jajanta wa ’yan...
Hukumar kula da yanayi ta ƙasa, NIMET, ta yi hasashen cewa za a iya samun mamakon ruwan sama mai haɗe da tsawa da iska a wasu...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana Alhamis, 12 ga Yuni, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Dimokuraɗiyya ta shekarar 2025. Sanarwar ta fito ne daga Ministan Harkokin...
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci gwamnatin tarayya da ta biya ta diyyar asarar da jihar ta yi sakamakon soke bikin Hawan Sallah na al’ada da aka...
Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya ce babu sauran alaƙa tsakaninsa da attajirin nan Elon Musk, wanda a baya aka san su da kusanci sosai. Trump...
Akalla mutane tara ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota da ya afku da safiyar Asabar a garin Kyaramma, karamar hukumar Ringim a jihar...
Rundunar ’Yan sanda a Jihar Neja ta kama wani magidanci da ake zargi da kashe matarsa mai juna biyu a kauyen Limawa da ke cikin birnin...
A Najeriya, zalunci da tauye haƙƙin jama’a ba sabon abu ba ne, musamman idan wanda ke aikata hakan na da wani ƙarfin iko ko madafa ta...
Wata gobara ta tashi a wani otel da ke kan titin Shara Sittin a birnin Makkah, wanda ke dauke da wasu alhazan Najeriya da suka je...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Anambra ta roƙi tsohon gwamnan jihar kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour a zaɓen 2023, Mista Peter Obi, da ya...
Babbar Kotun Tarayya ta Najeriya ta kaddamar da sabon tsarin zamani na shigar da kararraki ta hanyar amfani da intanet a reshen kotun dake Lagos, wanda...
Ambassador Dr. Umar Shu’aibu Gwarzo ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf da daukacin al’ummar Musulmi murnar zagayowar bikin Babbar Sallah. A wata sanarwa da ya fitar...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf da al’ummar Musulmi murnar zagayowar bikin...
Biyo bayan rahoton baya-bayan nan da ya bayyana cewa fursunoni sama da 86,000 ke tsare a gidajen yarin Nijeriya, inda kashi 70 cikin 100 daga cikinsu...