Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sake kai hari a garin ‘Yan Soyawa da ke ƙaramar hukumar Tsanyawa dake jihar Kano a daren jiya,...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhini mai zurfi kan mummunan hatsarin mota da ya yi sanadin mutuwar matasa 22 daga cikin tawagar...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana damuwa kan yadda ake kara fuskantar koma baya wajen shan madara a fadin Najeriya, lamarin da ta ce yana barazana ga lafiyar...
Layya na daga cikin manyan ibadu da Musulmi ke gudanarwa a lokacin Babbar Sallah. Wannan ibada ce da take da tushe daga Annabi Ibrahim (A.S), wadda...
Rundunar tsaron Indiya ta tabbatar da cewa wasu daga cikin jiragen yakin ta sun fadi yayin arangamar da ta yi da Pakistan a farkon watan Mayu...
Shugaban ƙasar Laberiya, Joseph Nyuma Boakai, ya tsallake rijiya da baya bayan da jirgin sama da ya ke dauke da shi ya samu matsala a yayin...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) reshen Kano ta cafke wasu mutum biyu da ake zargi da mallakar kuɗin bogi har dala $899,800, wanda...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce tana shirin kafa kotu ta musamman da za ta rika shari’ar masu laifin satar amsa da sauran nau’ikan magudin jarrabawa a...
Akalla mutane 21 daga cikin tawagar da ta wakilci jihar Kano a gasar wasanni ta ƙasa da aka gudanar a jihar Ogun sun rasa rayukansu, bayan...
Wata maƙabarta mai tarihi a tsakiyar birnin Kano da ake kira Kuka Bulukiya, yanzu ta koma mafakar ’yan daba da masu aikata miyagun laifuka, lamarin da...
Sarkin Jinkan Hausawan Afrika, Ambasada Ibrahim Ali Ibrahim (Abba Alra-iwas), ya bayyana matukar alhini da jimamin sa kan iftila’in ambaliyar ruwa da ya afku a wasu...
Limamin sabon Masallacin Juma’a da aka gina a garin Gajuna, cikin Mazabar Ruwan Bago a Karamar Hukumar Rogo, Malam Ibrahim Inyass, ya jaddada bukatar rikon amana...
Sabon Kwamishinan Hukumar Ƙididdigar Jama’a ta Ƙasa (NPC), Dr. Joseph Kigbu, ya gina dakunan karatu guda uku da ofishi ɗaya ga makarantar firamare ta RCM da...
Wani sabon rahoto da ƙwararrun masana kan sauyin yanayi suka fitar ya bayyana cewa a cikin shekara guda da ta gabata, rabin al’ummar duniya – wato...
MarayuMalaman addini sun jaddada cewa kulawa da marayu na daga cikin manyan hanyoyin da ke kawo zaman lafiya da hadin kai a cikin al’umma. A cewar...
Mutane 110 ne suka rasa rayukansu a sakamakon ambaliyar ruwa da ta afku a garin Mokwa da ke Jihar Neja. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da ranar da za a gudanar da zaɓen gwamnonin jihohin Ekiti da Osun a shekarar 2026....
Wani kwararren likitan tiyata, Farfesa Sani Ali Aji, ya ce likitocin tiyata kwararru guda shida (6) ne kacal suka rage a fadin Jihar Kano, duk da...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana farin cikinta da hukuncin da Kotun Daukaka Ƙara da ke Abuja ta yanke, inda ta soke hukuncin Kotun Tarayya da ke...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zaune a Abuja ta soke hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yanke kan hana gudanar da zaɓen kananan...